Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Samuel: Israelites repent under his reproofs and admonitions

3 ayoyi · 22 fannoni

Ayoyi game da Israelites repent under his reproofs and admonitions

  1. Sai Isra’ilawa suka rabu da gumakan Ba’al da Ashtarot suka bauta wa Ubangiji kaɗai.

  2. Sama’ila ya ce, “Ku tattara dukan Isra’ila a Mizfa, ni kuwa zan yi addu’a ga Ubangiji dominku.”

  3. Sa’ad da suka taru a Mizfa, suka kawo ruwa suka zuba a gaban Ubangiji. A wannan rana suka yi azumi suka tuba, suka ce, “Mun yi wa Ubangiji zunubi!” Sama’ila kuwa ya zauna a Mizfa ya yi mulkin Isra’ilawa.