Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Samuel: Sons of
Ayoyi game da Sons of
’Ya’yan Sama’ila maza su ne, Yowel ɗan fari da Abiya ɗa na biyu.
Ga mutanen da suka yi hidimar, tare da ’ya’yansu maza. Daga mutanen Kohat akwai, Heman, mawaƙi ɗan Yowel, ɗan Sama’ila,