Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Samuel: Shelters David when escaping from Saul
Ayoyi game da Shelters David when escaping from Saul
Da Dawuda ya gudu ya tsere, sai ya tafi wurin Sama’ila a Rama ya gaya masa dukan abin da Shawulu ya yi masa. Da shi da Sama’ila suka tafi Nayiwot suka zauna a can.