Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Resignation: Submission to the sovereignty of God in his purposes

2 ayoyi · 30 fannoni

Ayoyi game da Submission to the sovereignty of God in his purposes

  1. Amma wane ne kai, ya mutum, da za ka mayar wa Allah magana? “Ashe, abin da aka gina zai iya ce wa wanda ya gina shi, ‘Don me ka gina ni haka?’ ”

  2. Ashe, mai ginin tukwane ba shi da iko yin amfani da yumɓu guda yă gina tukunya domin ayyuka masu daraja da kuma waɗansu don ayyuka marasa daraja?