Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Resignation: God's wisdom
Ayoyi game da God's wisdom
Gama Allah ya daure dukan mutane ga rashin biyayya don yă nuna jinƙai ga kowa.
Kai, zurfin yalwar hikima da kuma sanin Allah yana nan a yalwace! Hukunce-hukuncensa kuma su fi gaban bincike, hanyoyinsa kuwa sun wuce gaban ganewa!