Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Resignation: The prospect of death
Ayoyi game da The prospect of death
Sai Bulus ya amsa ya ce, “Don me kuke kuka kuna kuma ɓata mini zuciya? A shirye nake ba ma a daure ni kawai ba, amma har ma in mutu a Urushalima saboda sunan Ubangiji Yesu.”