Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Resignation: Chastisements
Ayoyi game da Chastisements
Ban da haka ma, dukanmu mun kasance da ubannin jiki waɗanda suka hore mu muka kuma yi musu ladabi. Ashe, bai kamata mu yi wa Uban ruhohinmu biyayya mu kuwa rayu ba!