Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Rehoboam: Death of

2 ayoyi · 7 fannoni

Nemi "Rehoboam"

Ayoyi game da Death of

  1. Sai Rehobowam ya huta da kakanninsa, aka kuma binne shi tare da su a Birnin Dawuda. Sunan mahaifiyarsa Na’ama, ita kuwa mutuniyar Ammon ce. Sai Abiyam ɗansa ya gāje shi a matsayin sarki.

  2. Rehobowam ya huta da kakanninsa aka kuma binne shi a Birnin Dawuda. Abiya ɗansa kuma ya gāje shi a matsayin sarki.