Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Peter: Follows Jesus to the high priest's palace

4 ayoyi · 35 fannoni

Ayoyi game da Follows Jesus to the high priest's palace

  1. Amma Bitrus ya bi daga nesa, har zuwa cikin filin gidan babban firist. Ya shiga, ya zauna tare da masu gadi, don yă ga ƙarshen abin.

  2. Bitrus ya bi shi daga nesa, har cikin filin gidan babban firist. A can, ya zauna tare da masu gadi, yana jin ɗumin wuta.

  3. Sai suka kama shi suka kai shi gidan babban firist. Bitrus ya bi su daga nesa.

  4. Siman Bitrus da kuma wani almajiri suna bin Yesu. Domin almajirin nan sananne ne ga babban firist, sai ya shiga tare da Yesu a filin gidan babban firist ɗin,