Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Peter: Writes two epistles

2 ayoyi · 35 fannoni

Nemi "Peter"

Ayoyi game da Writes two epistles

  1. Bitrus, manzon Yesu Kiristi, Zuwa ga zaɓaɓɓu na Allah, baƙi a duniya, da suke a warwatse ko’ina a Fontus, Galatiya, Kaffadokiya, Asiya da kuma Bitiniya,

  2. Siman Bitrus, bawa da kuma manzon Yesu Kiristi, Zuwa ga waɗanda ta wurin adalcin Allahnmu da Mai Cetonmu Yesu Kiristi sun sami bangaskiya mai daraja irin tamu.