Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Peter: Prays for the baptism of the Holy Ghost

4 ayoyi · 35 fannoni

Ayoyi game da Prays for the baptism of the Holy Ghost

  1. Da suka iso, sai suka yi musu addu’a domin su karɓi Ruhu Mai Tsarki,

  2. domin Ruhu Mai Tsarki bai riga ya sauka wa waninsu ba tukuna, an dai yi musu baftisma ne kawai a cikin sunan Ubangiji Yesu.

  3. Sa’an nan Bitrus da Yohanna suka ɗibiya hannuwansu a kansu, suka kuwa karɓi Ruhu Mai Tsarki.

  4. Sa’ad da Siman ya ga cewa ana ba da Ruhu ta wurin ɗibiya hannuwan manzannin, sai ya miƙa musu kuɗi,