Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Peter: Cuts off the ear of Malchus

3 ayoyi · 35 fannoni

Ayoyi game da Cuts off the ear of Malchus

  1. Ganin haka, sai ɗaya daga cikin waɗanda suke tare da Yesu, ya zaro takobinsa ya kai wa bawan babban firist sara, ya fille masa kunne.

  2. Sai wani cikin waɗanda suke tsattsaye kusa ya zāre takobinsa, ya sare kunnen bawan babban firist.

  3. Sai ɗayansu ya kai sara ga bawan babban firist, ya sare kunnen damansa.