Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Miraculous Gifts of the Holy Spirit: Were to be sought after
Ayoyi game da Were to be sought after
Sai dai ku yi marmarin neman baye-baye mafi girma. Yanzu kuwa zan nuna muku mafificiyar hanya.
Ku bi halin ƙauna kuna kuma marmarin neman baye-bayen ruhaniya, musamman baiwar annabci.