Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Miraculous Gifts of the Holy Spirit: Of different kinds
Ayoyi game da Of different kinds
Akwai baye-baye iri dabam-dabam, amma Ruhu ɗaya ne.
Akwai hidimomi iri-iri, amma Ubangiji ɗaya ne.
Akwai aiki iri-iri, amma duk Allah ɗaya ne yake aikata su a cikin dukan mutane.