Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Miraculous Gifts of the Holy Spirit: Neglected

2 ayoyi · 17 fannoni

Nemi "Miraculous Gifts of the Holy Spirit"

Ayoyi game da Neglected

  1. Kada ka yi sakaci da baiwarka, wadda aka ba ka ta wurin saƙon annabci sa’ad da ƙungiyar dattawa suka ɗibiya hannuwa a kanka.

  2. Saboda haka, ina so in faɗakar da kai, ka lura baiwan nan ta Allah, wadda take tare da kai ta wurin ɗibiya maka hannuwana.