Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Miraculous Gifts of the Holy Spirit: For the edification of the Church

3 ayoyi · 17 fannoni

Nemi "Miraculous Gifts of the Holy Spirit"

Ayoyi game da For the edification of the Church

  1. An ba wa kowane mutum bayyanuwar Ruhu don amfanin kowa.

  2. Haka yake a gare ku. Da yake kuna marmarin samun baye-bayen ruhaniya, sai ku ba da ƙarfinku ga yin amfani da waɗanda za su gina ikkilisiya.

  3. Saboda haka, duk wanda yake magana da harshe, sai yă yi addu’a a yi masa baiwar fassara.