Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Duke

33 ayoyi · 2 fannoni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

Tace bisa littafi
  1. Waɗannan su ne manya da suka fito daga zuriyar Isuwa, bisa ga danginsu, bisa kuma ga kabilansu da yankunansu. Sunayensu su ne, Timna, Alwa, Yetet.

  2. Oholibama, Ela, Finon.

  3. Kenaz, Teman, Mibzar.

  4. Magdiyel da Iram. Waɗannan su ne manyan Edom bisa ga mazauninsu cikin ƙasar da suka zauna. Wannan shi ne zuriyar Isuwa, kakan mutanen Edom.

  5. Hadad shi ma ya mutu. Manyan Edom su ne, Timna, Alwa, Yetet

  6. Oholibama, Ela, Finon

  7. Kenaz, Teman, Mibzar,

  8. Magdiyel da Iram. Waɗannan su ne manyan Edom.