Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Cities: Often fortified by art
Ayoyi game da Often fortified by art
Rehobowam ya zauna a Urushalima ya kuma gina garuruwa don kāriya a cikin Yahuda.
Betlehem, Etam, Tekowa,
Bet-Zur, Soko, Adullam,
Gat, Maresha, Zif,
Adorayim, Lakish, Azeka,
Zora, Aiyalon da Hebron. Waɗannan su ne garuruwan katanga a cikin Yahuda da Benyamin.