Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Cities: Government of, by rulers

2 ayoyi · 73 fannoni

Ayoyi game da Government of, by rulers

  1. Biye da shi, Lawiyawa a ƙarƙashin Rehum ɗan Bani ne suka yi gyare-gyaren. Kusa da su, Hashabiya mai mulkin rabin yankin Keyila ne ya yi gyare-gyaren don yankinsa.

  2. Biye da shi, ’yan’uwansu Lawiyawa ne a ƙarƙashin Binnuyi ɗan Henadad, mai mulkin ɗayan rabin yankin Keyila suka yi gyare-gyaren.