Tsallake zuwa abun ciki

Tyre

52 verses · 2 known names

An kuma san shi da: Tyrus

33.2700, 35.1900 Duba a Google Maps

Ayoyin da suka ambaci Tyre

Tace bisa littafi
  1. Bayan muka hangi Saifurus muka wuce shi ta kudu, sai muka ci gaba zuwa Suriya. Muka sauka a Taya, inda jirgin ruwanmu zai sauke kayansa.

  2. Muka ci gaba da tafiyarmu daga Taya muka sauka a Tolemayis, inda muka gai da ’yan’uwa muka yi kwana ɗaya tare da su.