Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Wives: Not to be selected from among the ungodly

4 ayoyi · 37 fannoni

Ayoyi game da Not to be selected from among the ungodly

  1. Ina so ka rantse da sunan Ubangiji Allah na sama da ƙasa, cewa ba za ka samo wa ɗana mata daga ’yan matan Kan’aniyawa, waɗanda nake zama cikinsu ba.

  2. Sa’ad da Yaƙub ya kai shekaru arba’in da haihuwa, sai ya auri Yudit ’yar Beyeri mutumin Hitti, da kuma Basemat ’yar Elon mutumin Hitti.

  3. Su ne suka zama sanadin baƙin ciki ga Ishaku da Rebeka.

  4. Saboda haka Ishaku ya kira Yaƙub, ya kuma albarkace shi, sa’an nan ya umarce shi ya ce, “Kada ka auri mace daga Kan’ana.