Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Wives: To be subject to them

4 ayoyi · 37 fannoni

Ayoyi game da To be subject to them

  1. Sa’an nan ya ce wa macen, “Zan tsananta naƙudarki ainun, da azaba kuma za ki haifi ’ya’ya. Za ki riƙa yin marmarin mijinki zai kuwa yi mulki a kanki.”

  2. Matan aure, ku yi biyayya ga mazanku, kamar ga Ubangiji ne kuke yi.

  3. To, kamar yadda ikkilisiya take biyayya ga Kiristi, haka ma ya kamata mata su yi biyayya ga mazansu cikin kome.

  4. Haka ma, ku matan aure, ku yi biyayya ga mazanku, domin in waɗansunsu ba su gaskata maganar ba, wataƙila a shawo kansu ba tare da magana ba