Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Wives: To remain with them for life

2 ayoyi · 37 fannoni

Ayoyi game da To remain with them for life

  1. Misali, bisa ga doka mace mai aure tana daure ga mijinta muddin mijin yana da rai, amma in mijinta ya mutu, an sake ta ke nan daga dokar aure.

  2. Saboda haka fa, in ta auri wani yayinda mijinta yana raye, za a ce da ita mazinaciya. Amma in mijinta ya mutu, an sake ta ke nan daga wannan doka, ita kuwa ba mazinaciya ba ce, ko da yake ta auri wani.