Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Wives: Are a blessing to husbands
Ayoyi game da Are a blessing to husbands
Mace mai halin kirki rawanin mijinta ne, amma mace marar kunya tana kama da ciwo a ƙasusuwansa.
Wa yake iya samun mace mai halin kirki? Darajarta ta fi ta lu’ulu’ai.
Takan yi masa alheri ba mugunta ba, dukan kwanakin ranta.