Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Wives: With good works
Ayoyi game da With good works
sai dai su yi ayyuka masu kyan da suka dace da matan da suke masu bauta wa Allah.
aka kuma santa sosai saboda ayyuka masu kyau, kamar renon ’ya’ya, da karɓan baƙi, tana yi wa tsarkaka hidima, tana taimakon waɗanda suke cikin wahala tana kuma ba da kanta ga yin kowane aikin mai kyau.