Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Vision: Of the people, of the tongues of fire at Pentecost
Ayoyi game da Of the people, of the tongues of fire at Pentecost
Ba zato ba tsammani sai aka ji motsi kamar ta babbar iska tana hurowa daga sama ta kuma cika dukan gidan da suke zaune.
Suka ga wani abin da ya yi kama da harsunan wuta, suka rarrabu suna kuma sassauka a kan kowannensu.