Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Vision: Of Stephen, of Christ
Ayoyi game da Of Stephen, of Christ
Amma Istifanus, cike da Ruhu Mai Tsarki, ya dubi sama ya kuma ga ɗaukakar Allah, da Yesu kuma tsaye a hannun dama na Allah.
Ya ce, “Ga shi, na ga sama a buɗe da kuma Ɗan Mutum tsaye a hannun dama na Allah.”