Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Vision: Of Elisha's servant, of the chariots of the Lord
Ayoyi game da Of Elisha's servant, of the chariots of the Lord
Sa’an nan Elisha ya yi addu’a ya ce, “Ya Ubangiji, ka buɗe idanunsa yă gani!” Sai Ubangiji ya buɗe idanun bawan, ya duba, ya ga tuddai cike da dawakai da keken yaƙin wuta kewaye da Elisha.