Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Vanity: Unblessed riches are
Ayoyi game da Unblessed riches are
Allah yakan ba mutum dukiya, da wadata da kuma girma, don kada yă rasa abin da ransa yake so, amma Allah bai ba shi zarafin more su ba, a maimakon haka ma sai baƙo ne yă more su. Wannan ba shi da amfani, mugun abu ne ƙwarai.