Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Vanity: The help of man in
Ayoyi game da The help of man in
Ka ba mu gudummawa a kan abokin gāba, gama taimakon mutum banza ne.
Idanunmu sun gaji, suna ta dubawa ko taimako zai zo; mu sa ido ko za mu ga ƙasar da za tă iya taimakon mu.