Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Vanity: Worldly wisdom is

3 ayoyi · 60 fannoni

Ayoyi game da Worldly wisdom is

  1. Sai na yi tunani a zuciyata, “Ƙaddarar wawa za tă same ni ni ma. Wace riba ce hikimata za tă jawo mini?” Na ce a zuciyata, “Wannan ma ba shi da amfani.”

  2. Gama mutum zai yi aikinsa da dukan hikimarsa, da saninsa, da gwanintarsa, sa’an nan dole yă bar dukan abin da ya mallaka ga wani wanda bai yi wahalar kome a ciki ba. Wannan ma ba shi da amfani, hasara ce mai yawa.

  3. kuma a rubuce yake cewa, “Ubangiji ya san dukan tunanin masu hikima banza ne.”