Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Vanity: Man at his best estate is
Ayoyi game da Man at his best estate is
Ka sa kwanakina suka zama tafin hannu ne kawai; yawan shekaruna kamar ba kome ba ne a gabanka. Duk ran mutum shaƙar iska ne kurum, har ma waɗanda suke tsammani suke da kāriya. Sela