Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Urim and Thummin: Illustrative of the light and perfection of Christ, the true high priest

5 ayoyi · 6 fannoni

Ayoyi game da Illustrative of the light and perfection of Christ, the true high priest

  1. Game da Lawi ya ce, “Tummim da Urim na mutumin da ka nuna masa tagomashi ne. Ka gwada shi a Massa; ka yi faɗa da shi a ruwan Meriba.

  2. A cikinsa rai ya kasance, wannan rai kuwa shi ne hasken mutane.

  3. Haske na gaskiya da yake ba da haske ga kowane mutum mai shigowa duniya.

  4. Gama an ba da doka ta wurin Musa; alheri da gaskiya kuwa sun zo ne ta wurin Yesu Kiristi.

  5. a cikinsa ne aka ɓoye dukkan dukiya ta hikima da ta sani.