Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Urim and Thummin: Placed in the breastplate of the high priest

2 ayoyi · 6 fannoni

Ayoyi game da Placed in the breastplate of the high priest

  1. Ka kuma sa Urim da Tummim a ƙyallen maƙalawa a ƙirji, don su kasance a zuciyar Haruna, a duk sa’ad da zai shiga gaban Ubangiji. Haka kuwa kullum Haruna zai riƙa kai koke-koken Isra’ilawa a gaban Ubangiji.

  2. Ya sa masa ƙyallen maƙalawa a ƙirji, ya kuma sa Urim da Tummim a ƙyallen maƙalawa a ƙirjin.