Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Treasure-Houses: Heathen temples used for
Ayoyi game da Heathen temples used for
Sai Ubangiji ya bashe Yehohiyakim sarkin Yahuda a hannunsa, tare da waɗansu kayayyakin haikalin Allah. Ya ɗauki waɗannan kayan zuwa cikin haikalin allahnsa a Babilon cikin ma’ajin gidan allahnsa.