Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Treasure-Houses: Treasurers in charge of

2 ayoyi · 9 fannoni

Nemi "Treasure-Houses"

Ayoyi game da Treasurers in charge of

  1. Duk kuma wani abin da ake bukata domin haikalin Allahnka, daga ɗakunan ajiya sarki za ka fitar da kuɗin.

  2. Yanzu fa ni, Sarki Artazerzes, ina ba da umarni ga kowane ma’aji na Kewayen Kogin Yuferites su tanada duk abin da Ezra firist, wanda kuma yake malamin Dokar Allah na sama zai bukaci,