Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Tongue: Loquacious
Ayoyi game da Loquacious
Mai hikima a zuciya yakan yarda da umarni amma surutun wawa kan kai ga lalaci.
Sa’ad da magana ta yi yawa, ba a rasa zunubi a ciki, amma shi da ya ƙame harshensa mai hikima ne.