Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Pomegranate Tree: Of saints

2 ayoyi · 12 fannoni

Nemi "The Pomegranate Tree"

Ayoyi game da Of saints

  1. Na gangara zuwa cikin itatuwan almon don in ga ƙananan itatuwan da suke girma a kwari, don in ga ko inabi sun yi ’ya’ya ko rumman suna fid da furanni.

  2. Bari mu tafi gonar inabi da sassafe don mu ga ko kuringar ta yi ’ya’ya, ko furanninsu sun buɗe, ko rumman sun yi fure, a can zan nuna maka ƙaunata.