Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Pomegranate Tree: Canaan abounded with
Ayoyi game da Canaan abounded with
Da suka iso Kwarin Eshkol, sai suka yanko reshe guda na nonon inabi tare da ’ya’yansa cunkus. Mutum biyu suka ɗauka shi rataye a sanda a kafaɗarsu, suka haɗa tare da rumman da kuma ɓaure.
ƙasa mai alkama da sha’ir, inabi da ɓaure, rumman, man zaitun da zuma;