Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Pomegranate Tree: The blasting of, a great calamity
Ayoyi game da The blasting of, a great calamity
Kuringar inabin ta bushe itacen ɓaure kuma ya yi yaushi, ’ya’yan rumman, itacen dabino da itacen gawasa, dukan itatuwan filaye, sun bushe. Tabbatacce farin cikin ’yan adam ya bushe.