Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Pomegranate Tree: Drank the juice of
Ayoyi game da Drank the juice of
Da sai in bi da kai in kawo ka gidan mahaifiyata, ita da ta koyar da ni. Da na ba ka ruwan inabi gaurayayye da kayan yaji ka sha, zaƙin rumman nawa.