Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Pomegranate Tree: God's favour exhibited, in making fruitful
Ayoyi game da God's favour exhibited, in making fruitful
Akwai sauran irin da ya rage a rumbu? Har yanzu, kuringar inabi da itacen ɓaure, rumman da itacen zaitun ba su ba da ’ya’ya ba tukuna. “ ‘Amma daga wannan rana zuwa gaba zan sa muku albarka.’ ”