Migron
31.8200, 35.2300 Duba a Google Maps
Ayoyin da suka ambaci Migron
Shawulu kuwa na zaune a gindin itacen rumman a bayan garin Gibeya a Migron. Tare da shi akwai mutum wajen ɗari shida.
Sun shiga Ayiyat; sun bi ta Migron; sun adana tanade-tanade a Mikmash.