Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Ammonites: Proposed a disgraceful treaty to Jabesh-gilead

3 ayoyi · 46 fannoni

Ayoyi game da Proposed a disgraceful treaty to Jabesh-gilead

  1. Nahash mutumin Ammon ya haura ya kewaye Yabesh Gileyad da yaƙi. Dukan mutanen Yabesh suka ce masa, “Ka ƙulla amana da mu, mu kuwa za mu bauta maka.”

  2. Amma Nahash ya ce, “Zan ƙulla amana da ku kawai a kan sharaɗin cewa zan ƙwaƙulo idon dama na kowannenku, ta haka za a kunyata Isra’ila.”

  3. Dattawan Yabesh suka ce masa, “Ka ba mu kwana bakwai don mu aika manzanni a dukan ƙasar Isra’ila idan ba mu sami wanda zai cece mu ba, za mu ba da kanmu gare ka.”