Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Swearing Falsely: Shall be cut off for
Ayoyi game da Shall be cut off for
Sai ya ce mini, “Wannan ce la’anar da za tă ratsa dukan ƙasar; gama bisa ga abin da ya ce a gefe ɗaya, za a kawar da kowane ɓarawo, kuma bisa ga abin da ya ce a ɗaya gefen za a kawar da duk mai rantsuwar ƙarya.