Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Swearing Falsely: Plead excuses for

2 ayoyi · 17 fannoni

Nemi "Swearing Falsely"

Ayoyi game da Plead excuses for

  1. “ ‘Za ku yi sata da kisa, ku yi zina da rantsuwar ƙarya, kuna ƙone turare wa Ba’al kuna kuma bin waɗansu allolin da ba ku sani ba,

  2. sa’an nan ku zo ku tsaya a gabana a wannan gida, wanda ake kira da Sunana, kuna cewa, “An cece mu,” mun dace mu aikata waɗannan abubuwa banƙyama?