Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Swearing Falsely: Peter
Ayoyi game da Peter
Ya sāke mūsu har da rantsuwa, yana cewa, “Ban ma san mutumin nan ba!”
Sai ya fara la’antar kansa, yana ta rantsuwa yana ce musu, “Ban ma san mutumin nan ba!” Nan da take, sai zakara ya yi cara.