Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Swearing Falsely: False witnesses guilty of
Ayoyi game da False witnesses guilty of
In wani ɗan sharri ya tashi ya yi wa wani sharri, don a sami wani da laifi,
Dole alƙalan su yi bincike sosai, in kuma aka tabbatar mai ba da shaida maƙaryaci ne, yana ba da shaidar zur a kan ɗan’uwansa ne,