Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Swearing Falsely: Fraud often leads to

2 ayoyi · 17 fannoni

Nemi "Swearing Falsely"

Ayoyi game da Fraud often leads to

  1. “In wani ya yi zunubi bai kuma yi aminci ga Ubangiji ba, wato, ta wurin yin wa abokin zamansa karya game da ajiyar da abokin ya ba shi amana, ko a kan wani alkawarin da suka yi wa juna, ko kuwa a kan yă cuci abokin,

  2. ko kuma idan ya sami abin da ya ɓace amma ya yi ƙarya cewa bai samu ba. Ko ya yi rantsuwar ƙarya a kan duk irin abubuwan da akan aikata na laifi,