Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Spoils: Of war

5 ayoyi · 3 fannoni

Ayoyi game da Of war

  1. Sarakunan nan huɗu suka washe dukan kayayyakin Sodom da Gomorra, da kuma dukan abincinsu, sa’an nan suka tafi.

  2. Suka kuma kama Lot ɗan ɗan’uwan Abram, wanda yake zaune a Sodom, da kayayyakinsa, suka yi tafiyarsu.

  3. Isra’ilawa suka kwashe mata da yaran Midiyawa, a matsayin bayi. Suka kwashe shanunsu da tumakinsu da kuma dukan dukiyarsu, a matsayin ganima.

  4. Suka ƙone dukan garuruwan da Midiyawa suke zama, da dukan sansaninsu.

  5. Amma muka washe, muka kuma kwasa shanu da kuma ganima daga biranen wa kanmu.